Mazar-i-Sharif
Nowruz in northern Afghanistan in March 2011.jpg
birni, babban birni
ƙasaAfghanistan Gyara
babban birninBalkh, Mazar-i-Sharif Gyara
located in the administrative territorial entityBalkh, Mazar-i-Sharif Gyara
coordinate location36°42′0″N 67°7′0″E Gyara
located in time zoneUTC+04:30 Gyara
twinned administrative bodyMashhad, Dushanbe Gyara

Mazar-i-Sharif [lafazi : /mazarisharif/] birni ne, da ke a ƙasar Afghanistan. A cikin birnin Mazar-i-Sharif akwai kimanin mutane 427,600 a kidayar shekarar 2015.

Birnin Mazar-i-Sharif a lokacin bikin Nowruz.