Maxwell Mililo
Maxwell Mlilo (1960-2006) an haife shi a Mqanduli, ɗan wasan kwaikwayo ne na Afirka ta Kudu wanda ya yi aiki a matsayin Ngconde, dangin Tshawe ta Emzini Wezinsizwa[1] kuma ya yi aiki cikin wasan kwaikwayo a Tshatsha .
Maxwell Mililo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mqanduli (en) , 1960 |
Mutuwa | 2006 |
Sana'a | |
Sana'a | dan wasan kwaikwayon talabijin |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "City Press, Sondag 2 Mei 2004, p. 5: Does Emzini deserve two slots on SABC1?". 152.111.1.87. Archived from the original on 2015-09-28. Retrieved 2015-09-27.