Mauricio Arriaza Chicas
Mauricio Antonio Arriaza Chicas (an haife shi a ranar goma sha shida 16 ga watan Disamba shekara ta alif 1964 - 8 Satumba 2024) ɗan sanda ne na Salvadoran wanda ya yi aiki a matsayin darektan hukumar 'yan sanda ta ƙasa (PNC) na El Salvador daga 2019 har zuwa mutuwarsa a wani hatsarin jirgi mai saukar ungulu a shekarar 2024.
Mauricio Arriaza Chicas | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Chalchuapa (en) , 16 Disamba 1964 |
ƙasa | Salvador |
Mutuwa | Pasaquina (en) , 8 Satumba 2024 |
Yanayin mutuwa | accidental death (en) (helicopter crash (en) ) |
Karatu | |
Makaranta |
Escuela Militar "Capitan General Gerardo Barrios" (en) Western Hemisphere Institute for Security Cooperation (en) Escuela de Carabineros de Chile (en) |
Matakin karatu | licenciate in legal science (en) |
Harsuna | Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | Ƴan Sanda |
Mamba |
National Civil Police of El Salvador (en) Ministry of Justice and Public Security (en) |
Aikin soja | |
Ya faɗaci | Salvadoran gang crackdown (2022–present) (en) |