Gabreal todoro martinelli silva [ an haifeshi a shekarar 2001] dan kwallon brazil ne wanda yake nuga gefen hagu a gaba a kungiyar kwallon kafa ta arsenal wace take gasar premier.matnelli yafara rayuwar kwallon shi awata kungiya ituno daga baya ya kulla hyarjejeniya da arsenal a shekarar 2019 a watan juli,yasamu nasarar cin kodfin FA a shekara 18 matnelli ya jagoranci kasar shi wurin lashe gasar olympics 2020,Daga baya ya wakilci kasarsa a kasar cin kofin duniya.