Masallacin Hanabila
Masallacin Hanabila ko Masallacin Darwish Pasha (Larabci: جامع الحنابلة; kuma ana kiransa Masallacin Muzaffari), masallacin farkon zamanin Ayyubid ne a birnin Damascus na kasar Siriya.[1]
Masallacin Hanabila | |
---|---|
Wuri | |
Coordinates | 33°31′52″N 36°17′20″E / 33.531°N 36.289°E |
History and use | |
Opening | 1213 |
|
Manazarta gyara sashe
- ↑ Muzaffari Mosque Archnet Digital Library.