Masaki wannan kauye ne a karamar hukumar Kaita da yake a jihar katsina.