Mary Anselmo 'yar kasuwa ce ta Amurka. Ita ce gwauruwar René Anselmo, wanda ya kafa PanAmSat, kamfanin sadarwa na farko na tauraron dan adam a Amurka.

Mijin Maryamu Rene Anselmo ya mutu a shekarar dubu days da Dari Tara da biyar, kwana biyu kafin fara gabatar da kamfaninsa.[1] A wani lokaci, Mary ita ce babban mai kamfanin, kodayake ba ta da hannu a kasuwancin mijinta kuma ta ce a cikin wata hira da aka yi da ita a shekara ta dubu daya da dari tra da shidda ,da The New York Times cewa ba ta san komai game da tauraron dan adam ba.[2] Lokacin da KKR da sauran kamfanoni masu zaman kansu suka sayi PanAmSat a shekara ta 2004, ta sami dala miliyan 250.[1]

Ta bayyana a lokuta da yawa a cikin mujallar Forbes na mutanen da suka fi arziki a duniya. Dangane da darajar mujallar ta dubu biyu da takwas a

Rayuwar ta da mutuwar ta

gyara sashe

Tana da 'ya'ya uku: [1] Reverge C., Pier, da Rayce Anselmo. [2]

  1. 1.0 1.1 1.2 "#1014 Mary Anselmo". Forbes. March 5, 2008. Archived from the original on February 9, 2009. Cite error: Invalid <ref> tag; name "forbes08" defined multiple times with different content
  2. 2.0 2.1 Landler, Mark, "A Widow's Pique", The New York Times, June 16, 1996