Marpi ƙauye ne a cikin Saipan,Arewacin Mariana Islands.Yana arewacin tsibirin ne.Yana amfani da UTC+10:00 kuma mafi girman makinsa shine ƙafa 305.[1] Tana da yawan jama'a 85.[2]

Marpi
Wuri
Map
 15°15′57″N 145°47′38″E / 15.2658°N 145.7939°E / 15.2658; 145.7939