Marissa Vosloo-Jacobs, an haife ta a ranar sha bakwai 17 ga watan Mayu, shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da shida 1976, 'yar wasan kwaikwayo ce.

Marissa Vosloo-Jacobs
Rayuwa
Haihuwa Empangeni (en) Fassara, 17 Mayu 1976 (48 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Pretoria
Sana'a

Rayuwar farko

gyara sashe

Vosloo-Jacobs ta girma a Kroonstad. Bayan kammala karatunta daga Afrikaanse Hoërskool a Kroontstad a shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in da huɗu 1994, ta yi karatu a Jami'ar Pretoria kuma ta sami digiri na BA (Drama).

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

A watan Nuwamba, shekarar dubu biyu da takwas 2008 Marissa Vosloo da Hennie Jacobs, sun faɗa cikin hatsarin mota a wani gidan mai dake Paulshof a arewacin Johannesburg. Ɗan fashin ya yi barazana ga ma’auratan da yin amfani da bindiga mai girman mili mita tara 9mm tare da sace motar su. Babu wanda ya jikkata.[1]

A ranar Asabar, shida 6 ga watan Disamba, shekara ta 2008, Jacobs da Vosloo sun yi aure a cikin yanayin Afirka a cikin bikin aure mai jigo na Shebeen. An haifi 'yarsu ta farko, Nua Audrey Esthe Jacobs a ranar ashirin da biyu 22 ga watan Janairu, shekara ta dubu biyu da goma 2010. An haifi 'yarsu ta biyu, Tali Anah Ella Jacobs, a ranar sha huɗu 14 ga watan Maris, shekarar dubu biyu da goma sha ukku 2013.[2]

Aikin wasan kwaikwayo

gyara sashe
2007 Wakar Kwari Veronica


Manazarta

gyara sashe
  1. Sanri van Wyk (2008-11-27). "7de Laan actor hijacked". News 24. Archived from the original on 2019-07-11. Retrieved 2019-07-11.
  2. Elmari de Vos (2014-04-24). "Hennie Jacobs: sanger en akteur, maar hy bly gesinsman". Netwerk 24. Retrieved 2019-07-12.