Marion Tournon-Branly
Marion Tournon-Branly (an haifeshi ranar 23 ga watan Satumba, 1924 - zuwa 15 ga watan Mayu, 2016) ta kasance masaniyar gine-ginen Faransa ce. An haife ta a birnin Paris mai zane Paul Tournon da kuma mai zane Élisabeth Branly ('yar Edouard Branly ). Bayan karatu a École nationale supérieure des Beaux-Arts, ta hada kai da mahaifinta da Auguste Perret.
Marion Tournon-Branly | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Marie Claire Andrée Tournon |
Haihuwa | 6th arrondissement of Paris (en) , 23 Satumba 1924 |
ƙasa | Faransa |
Mutuwa | 15th arrondissement of Paris (en) da Faris, 15 Mayu 2016 |
Makwanci |
Père Lachaise Cemetery (en) Grave of Édouard Branly (en) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Paul Tournon |
Mahaifiya | Élisabeth Branly-Tournon |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta | Beaux-Arts de Paris (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | Masanin gine-gine da zane |
Kyaututtuka | |
Mamba | Académie d'architecture (en) |
Ta tsara gidaje, makarantun firamare, gine-gine don Fleury Abbey da cocin zamani na Fontenelle Abbey. [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Le Don de l'architecture. Paul Tournon, Marion Tournon-Branly, French National Archives, Fontainebleau, 2013 (exhibition booklet)