Marina Bay Sands
'Marina Bay Sandswani hadadden wurin shaqatawa ne dake gaban marina bay a qasar Singapore, kuma wurine mai kyau a lokacin bude shi a cikin shekara ta dubu biyu da goma 2010)an daukeshi mafi tsadar wurin kwana a duniya a lokacin akan dala biliyan takwas wurin akwai dakuna har na kwana har guda dubu biyu da dari biyar da sittin da daya 2561 da wurin shaqatawa kimani dubu Sabain da hudu 74000 da wurare na qayatarwa na lu'u lu'u
Marina Bay Sands | |
---|---|
Marina Bay Sands | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Singapore |
Region of Singapore (en) | Central Region (en) |
Downtown (en) | Downtown Core (en) |
Coordinates | 1°17′02″N 103°51′32″E / 1.2839°N 103.8589°E |
History and use | |
Renovation | 2017 |
Ƙaddamarwa | 23 ga Yuni, 2010 |
Mai-iko | Las Vegas Sands (en) |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini | Moshe Safdie (mul) |
Floors | 55 da 57 |
Contact | |
Address | 10 Bayfront Avenue, Singapore 018956 |
Waya | tel:+65 6688 8888 |
Offical website | |
|