Maram Ben Aziza ( Larabci: مرام بن عزيزة‎ , An haifeta Disamba, a ranar 25, shekara ta 1986), ta kasance ƴar wasan kwaikwayo ce, ƴar Tunisiya, kuma ƴar kasuwa,[1][2] wacce aka fi sani da rawar da ta taka, Selima a cikin jerin shirin Tunisiya Maktoub.[3][4]

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

An haifi Maram Ben Aziza ranar 25 ga watan Disamba, 1986, a Carthage, Tunisiya. Tun tana ƙaramar ta kasance mai sha'awar rawa da kuma kayan kwalliya. Ta fara sana'ar yin tallan kayan kawa tun 2000, ta wakilci samfuran kyau da yawa kuma ta gabatar da wasu magazine covers . Ta fara aikin wasan kwaikwayo ne bayan fitowarta ta yi nasara a cikin jerin shirye-shiryen Tunusiya Maktoub a 2009. [4]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Maram tayi aure a shekarar 2018

Fina-finai

gyara sashe

Talabijin

gyara sashe

Shiri masu dogon zango

gyara sashe
  • 2014: Maram Ben Aziza: Je n'ai aucun Problème avec Hannibal TV (Maram Ben Aziza: I don't have a problem with Hannibal TV)
  • 2014: Interview Maram ben Aziza By BF Magazine
  • 2016: Interview Maram Ben Aziza by Focus Optique: Muse Michael Kors Tunisie
  • 2016: Anniversary Surprise Maram Ben Aziza au Tunnel
  • 2016: WEPOST Chrono: Maram Ben Aziza
  • 2016: Maram Ben Aziza avec Shinyman.com: Maram Ben Aziza New Muse of Samsung Tunisia
  • 2016: Maram Ben Aziza describes the critical humanitary situation in Aïn Draham
  • 2017: Maram Ben Aziza on Shems FM: My Role in the TV serial "Akaber" is different
  • 2018: Maram Ben Aziza responds to her critics...
  • 2020: Maram Ben Aziza: How Much Money Do You Earn from Instagram and TV?
  • 2020: Maram Ben Aziza, The Interview by Faza.tn
  • 2021: Maram Ben Aziza Corona Virus Rationnement? Tunisie

Manazarta

gyara sashe
  1. "Maram Ben Aziza". elcinema.com (in Larabci). Retrieved February 16, 2020.
  2. "Interview de Maram ben Aziza". wepostmag.com (in Faransanci). September 25, 2015. Archived from the original on August 8, 2019. Retrieved January 19, 2020.
  3. "Dans une interview accordée à Tuniscope, Maram Ben Aziza s'est confiée à cœur ouvert sur son enfance". tuniscope.com (in Faransanci). Retrieved January 19, 2020.
  4. 4.0 4.1 Azouz, Neïla. "Interview en vidéo de Maram Ben Aziza: je voudrai jouer dans un film d'action !". jetsetmagazine.net (in Faransanci). Archived from the original on July 9, 2015. Retrieved February 16, 2020.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe