Manufa kan yaƙi da Wariyar Launin Fata

Manufa kan yaki da wariyar launin fata wata takarda ce ta Vatican da aka rubuta a shekara ta 1938, wanda aka tsara don inganta la'antar wariyar launin fata[1] da akidar nazi a cibiyoyin ilimi na Katolika. Ya samo asali ne daga Paparoma Pius XI amma ya mutu kafin amincewa da shi kuma ba a sake shi ba.

Manufa kan yaƙi da Wariyar Launin Fata
wariyar launin fata

Allah wadai

gyara sashe

A cikin watan Afrilun shekara ta 1938, Ikilisiya mai alfarma don manyan makarantu da jami’o’i sun haɓaka bisa buƙatun Pius XI manhaja da ke yin Allah wadai da aƙidun wariyar launin fata da za a aika zuwa makarantun Katolika na duniya. [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www-bbc-com.cdn.ampproject.org/v/s/www.bbc.com/hausa/rahotanni-55749140.amp?amp_gsa=1&amp_js_v=a9&usqp=mq331AQIUAKwASCAAgM%3D#amp_tf=From%20%251%24s&aoh=17216526070444&referrer=https%3A%2F%2Fwww.google.com&ampshare=https%3A%2F%2Fwww.bbc.com%2Fhausa%2Frahotanni-55749140
  2. Hubert Wolf, Kenneth Kronenberg, Pope and Devil: The Vatican's Archives and the Third Reich (2010) p 283