Mansir Sadiq
Mansur Sadiq ya kasance tsohon jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanywood yayi tashe a zamanin sa, aboki ne ga sarki Ali nuhu, yayi fina finai da dama a masana'antar, [1]yazo ya zama darakta.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-22. Retrieved 2023-07-22.
- ↑ https://www.dandalinvoa.com/amp/hanyoyin-bi-domin-magance-matsalar-kannywood/3852133.html