Malafa hula ce da ake sakawa daga kaba.da ita ake kare Rana ko ruwa a kasar hausa.