Makarantar Sakandare ta Gwamnati Modugano, Maiduguri
(an turo daga Makarantar sakandiran gomnati, moduganari maiduguri)
Makarantar sakandiran gwmnati, moduganari maiduguri,makaranta ce da gwamnati take bayar da ilimi na zamani kyauta a matakin sakandire wadda take a cikin garin maiduguri, Jihar Borno najeriya. [1]