Makarantar mori firamare da sakandire potiskum

Makarantar mori firamare da sakandire potiskum, wata makaranta ce da ake koyar da ilimi a matakin firamare da sakandire wadda take a cikin garin potiskum jahar yobe dake ƙasar Najeriya.[1]

makarantar mori
makarantar mori

manazarta

gyara sashe
  1. https://napps.com.ng/school-single.php?campus_id=VFZSSmVVNVVaejA9