Government day secondary school mahuta Makaranta ce ta gaba da firamare dake a garin Mahuta ƙaramar hukumar Dandume a Jihar Katsina.

Ɓangarorin makarantar gyara sashe

Makarantar dai tana da ɓangarori guda biyu wato 1. Ɓangaren Junior 2. Ɓangaren senior

Yaushe aka gina ta gyara sashe

An gida makarantar ne tun lokacin mulkin gwamna Umaru Musa Yar'adua[1]

Manazarta gyara sashe