Makarantar Firamare Islamiyya ta Ciroma Ibrahim

Makarantar Firamare Islamiyya ta Ciroma Ibrahim, makaranta ce mai bayar da ilimin zamani da na addini a matakin firamare da sakandare wadda take a cikin garin Potiskum na jihar Yobe dake ƙasar Najeriya.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-09. Retrieved 2024-07-27.