Makamai
Makamai wannan kalmar Jam'in Makami ne wanda kuma take nufin abunda aka aje don kare kai daga abokan gaba.[1] Makami sun rabu izuwa gida biyu kamar haka:
- Na zamani.
- Na gargajiya.
Na zamani
gyara sasheWannan sune kamar bindigogi, jiragen yaki, bom, nukiliya da daisauransu.,
Na ,gargajiya
gyara sasheWannan sune kamar baushe, gwafa, gariyo da dai sauransu, kibiya, gariyo
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hermann G, Harris (1907). Hausa Stories and Riddles With Notes and a Copious. The Mendip Press, ltd., Weston-Super-Mare. Archived from the original on 2022-08-30. Retrieved 2022-09-06.