Kogin Makafi (Otūwhero) ƙaramin kogi ne dake gundumar Marlborough wanda yake yankinNew Zealand. Yana gudana cikin Clifford Bay 4 kilometres (2.5 mi) arewa da Lake Grassmere . Wani ƙaramin ƙauye mai suna Kogin Makafi wanda aka gano wurin a kan bankin kudanci. [1]

Makafi (Otuwhero) Kogi
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 41°39′32″S 174°09′22″E / 41.6589°S 174.156°E / -41.6589; 174.156
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Marlborough District (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Pacific Ocean

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand
  1. NZ topographic names database