Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Mak ’Kusare daraktan fina-finan Najeriya ne wanda ya samu lambobin yabo guda uku a fim dinsa na farko mai tsayin digiri na casa’in a shekarar 2006 a bikin bayar da lambar yabo ta fina-finan Zuma a cikin Abuja, Najeriya.