Mai Neman Kai Rashanci : Шкурник
Directed by Nikolai Shpikovsky
Wanda aka rubuta

Mai Neman Kansa wato The self Seeker ( Russian: Шкурник, romanized: Shkurnyk ) wani fim ne na Soviet a 1929 wanda Nikolai Shpikovsky ya ba da umarni. [1] [2] [3] [4] [5]

An shirya fim din a kasar Ukraine a lokacin yakin basasa. A tsakiyar shirin akwai Apollo Shmiguev, mai aminci ga dukkan gwamnatoci, wanda zai iya amfana acikin kowane hali.

‘Yan wasan kwaikwayo

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Все звуки «Счастья»
  2. "Во Франции успешно прошла неделя украинского кино". Archived from the original on 2022-04-14. Retrieved 2023-03-14. More than one of |archiveurl= and |archive-url= specified (help); More than one of |archivedate= and |archive-date= specified (help)
  3. Игорь Янковский: «Универсальный язык кино позволяет быстро и эффективно рассказать о нашей стране»
  4. В Париже в течение недели будут показывать украинское кино
  5. В Париже пройдет «Неделя украинского кино»
  6. Шкурник (1929) Full Cast & Crew

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • The Self Seeker at IMDb