Mahmoud Metwalli
Mahmoud El-Metwalli Mohamed Mansour (An haifeshi ranar ga watan Janairun shekara ta 1993A.c) Mahmoud Metwalli ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a Al Ahly a gasar firimiya ta Masar a matsayin ɗan wasan tsakiya kuma mai tsaron baya.[1][2]
Kofuna
gyara sasheAl Ahly
gyara sashe- Gasar Premier ta Masar: 2019-20 Kofin
- Masar: 2019-20 Gasar cin
- Kofin Masar: 2018, 2021
- CAF Champions League: 2019-20
Masar U20
gyara sashe- Gasar U-20 ta Afirka: 2013