Mahmoud Marei ɗan kwallon Masar ne wanda ke buga wa ƙungiyar Future FC ta Premier League ta Masar wasa a matsayin mai tsaron baya. [1][2][3][4]

Mahmoud Marei
Rayuwa
Haihuwa 1938
Mutuwa 2018
Karatu
Makaranta Jami'ar Alexandria
Sana'a

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

An haifi Mahmoud Marei a ranar 24 ga Afrilu, shekara ta 1998 a Masar.[5] Ya fara wasan kwallon kafa ne a kungiyar matasa ta Wadi Degla. An kara masa girma zuwa kungiyar farko a kakar wasa ta 2017/2018 inda ya buga wasa na tsawon shekaru da wasanni sama da dari kafin ya koma Future FC. Ya kuma buga wa kungiyar matasan Masar wasa a gasar cin kofin Afrika na 'yan kasa da shekaru 20 na 2017 inda ya buga wasanni uku da Mali da Guinea da kuma Zambia.[6][7]

A cikin 2019, ya ci CAF U-23 Cup of Nations tare da tawagar Masar kuma a cikin kakar 2021/2022 ya ci Kofin EFA tare da Future FC[8]

Manazarta

gyara sashe