Mahmoud Ahmad Abbas (an haife shi a shekara ta 1978) ɗan tseren keke ne na ƙasar Masar. Ya yi takara a tseren kan titi na maza a gasar Olympics ta bazara ta 2000.

Bayanan da aka ambata

gyara sashe