Magi
Magi dai wani sinadari ne da ake sanyawa a abinci domin bada ɗan-ɗano mai daɗi, magi dai ana sanya shi ne a abinci domin sanya ko ƙarawa abincin daɗi a wajen ci.
Ire-iren magi
gyara sashe- Akwai ire-iren magi da ake da su
- Farin magi
- Magi ɗan dunƙule. Da dai sauran su[1]