Magaji Halidu shine sarkin Haɓe na ƙarshe a Katsina, wanda kuma a Mallam Ummarun Dallaje ya amsa garin Katsina a gurinshi a shekarar 1807. Bayan rasuwar Ummaru a shekarar 1835, wani ɗan tsatsan ƙabilar Haɓe mai suna Ɗan Mari ya haɗa kai da Rumawa, domin ƙwace garin Katsina, inda ya kafa tantinsa a Matazu, amman an yaƙe shi.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Being a tradition letters found in the house of waziri of sokoto, Bohari, in 1703, Edited by H.F Backwell.p.4