MAFI GIRMAN IBADOJI GUDA GOMA NA NAFILA

        ــــــــــــــ❁❁🌼❁❁ــــــــــــــ

Baya kamata ka taƙaita su a cikin yininka:

🍀Na farko: Neman Ilimi;

Ya kamata gareka ka, riƙa neman ilimi ko da awa ɗaya ne acikin Yinin ka, don ka kauda jahilci akan ka da waninka, ta yadda zaka bauta ma ubangijinka akan basira (Ilimi), da shiriya, duk ɗaya ne ta hanyar karatu ne ko sauraron darasi

Yazo a cikin Hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Duk wanda Allah ya hore masa hanyar neman ilimi, to da sannu Allah zai hore masa hanyar zuwa Aljannah".

[صحيح مسلم - 4873]

🍀Na biyu: Azumi;

Ya kamata gareka kada ka bari wuni ya wuce, rana na bin rana face azumi yana da wani rabo da kaso cikakke aciki, domin shi (azumi) shine mafi griman ibadu.

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Dukkan abin da Ɗan-Adam zai aikata ana nin-ninka shi, kyakkyawan aiki guda ɗaya ana ninka shi zuwa ninki goma, zuwa ninki ɗari bakwai, Allah mabuwayi da ɗaukaka yace "Banda azumi, domin shi nawa ne, kuma nine wanda zai bada sakamako dashi. Ya bar sha'awar sa da abincin sa saboda Ni, ga mai azumi yana da farin ciki guda biyu; farin ciki lokacin buɗa baki, da farin ciki lokacin haɗuwa da Ubanginsa. Wallahi warin bakin mai azumi yafi turaren al-miski a wajen Allah".

[صحيح البخاري 1771، صحيح مسلم 1952]

🍀Na uku: Tsayuwar dare da wutri;

Ya kamata gareka kada ka bar daren ka ya wuce face kana da wani kaso na tsayuwa acikin sa, koda, da mafi ƙarancin raka'o'in dare ne, ko da raka'a biyu ne da wutri guda ɗaya.

*Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Mafificiyar sallah bayan ta farillah, itace sallar dare".

[صحيح مسلم 1163]

🍀Na huɗu: Sallar walha;

Ya kamata gareka acikin Yininka, ka sallaci raka'o'in walha, mafi ƙarancin ta raka'a biyu, mafi yawanci raka'a sha biyu. Lokacin fara yin ta shine; lokacin da rana ta ɗaga da kwata na awa (bayan rana ta ɗaga da minti kamar sha biyar), lokacin fitar ta kuma lokacin da azahar ta gabato.

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Sallar masu komawa ga Allah (walha) lokacin da rana ta fara zafi".

[ صحيح مسلم  748]

🍀Na biyar: Sunnoni Ratibai.

Duk wanda ya kiyaye Sunnoni Ratibai to da sannu zai kiyaye sallolin farillah. Sune; Raka'a biyu kafin sallar asuba, raka'a huɗu kafin azahar, da raka'a biyu bayan azahar, raka'a biyu bayan mangariba, da raka'a biyu bayan isha'i.

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Duk wanda yai raka'a goma sha biyu acikin yinin sa da darensa, Allah zai gina masa gida dasu acikin Aljannah".

[ صحيح مسلم 768]

🍀Na shida: Sadaka;

Yakamata gareka kada rana ta fito ta faɗi face mabuƙata suna da wani kaso cikin dukiyarka, koda tsagin dabino ne.

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Babu wata rana da bayi zasu wayi gari aciki, face akwai Mala'iku guda biyu suna saukowa, ɗaya daga cikin su yana cewa "Ya Allah mai ciyarwa ka biye masa, (ka bashi wani). Ɗayan kuma yana cewa "Ya Allah mai riƙewa (mai rowa) ka biye masa da asara".

[صحيح البخاري 1357، صحيح مسلم 1684]

🍀Na Bakwai: Ambaton Allah;

Yazo kamata ka yawaita ambaton Allah a tsayuwarka da zaman ka da kwanciyar ka, a tsawon yininka".

Allah maɗaukaki yana cewa

وَٱلذَّ ٰ⁠كِرِینَ ٱللَّهَ كَثِیرࣰا وَٱلذَّ ٰ⁠كِرَ ٰ⁠تِ أَعَدَّ ٱللَّهُ لَهُم مَّغۡفِرَةࣰ وَأَجۡرًا عَظِیمࣰا

"Da masu ambaton Allah da yawa acikin maza da masu ambaton Allah da yawa acikin mata, Allah yayi masu tanadin wata gafara, da lada mai girma".

[الأحزاب 35]

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Al-mufarridun sun tsare". Suka ce suwa ye Al-mufarridun? Sai yace "Masu ambaton Allah da yawa acikin maza da masu ambaton Allah da yawa acikin mata".

[صحيح مسلم 2676]

🍀Na Takwas: Karatun Al-ƙur'ani;

Hankali bazai ɗauka ba, ace musulmi bai da wani kaso na tilawar littafin Ubanginsa acikin yininsa, musamman  ma tadabburin ayoyin da fahimtar ma'anoninsa.*

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yana cewa "Ku karanta Al-ƙur'ani domin lallai zai zo ranar Al-ƙiyama don ya ceci abokansa (masu karanta shi)".

[صحيح مسلم 804]

*🍀Na tara: Addu'a;*l

*Mutum bazai kuɓuta daga damuwowi da kura-kurai da makamantansu ba, don haka ne ya zama wajibi a gareka, ka riƙa ɗaga hannuwanka kana addu'a a kowane lokaci.*

*Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Ubangiji Mai girma da ɗaukaka yana sauka a kowane dare zuwa sama ta ɗaya, lokacin da kashi uku (⅓) yai saura, yana cewa "Wa zai roƙeni In amsa masa, wa zai tambayeni In bashi, wa zai nemi gafara ta In gafarta masa".*

[صحيح البخاري 7056، صحيح مسلم 758]

*🍀Na goma Kyautata niyya cikin abubuwan da suke halal*

*Lokuttan mutane da yawa suna tafiya ne acikin abubuwan da halal ne aikata su, kamar bacci misali yana ɗaukar kashi uku bisa hudu (¾) na rayuwar mutum. Don haka ya dace a gareka daka kyautata niyya a baccin ka da abincin ka da dukkan wasu abubuwan ka na jindaɗi.*

*Mu'az Bin Jabal yana cewa "Ina tsayuwar dare kuma ina bacci, amma ina kwaɗayi acikin bacci na, abin da nike kwaɗayi acikin tsayuwar dare na".*

[صحيح البخاري 6525]

*🌱Ya kai wannna matashin ka dage da waɗannan abubuwan 👆 guda goma.*

*Mun rayu a wannan duniyar kamar ƙaftawar ido, har mutuwa ta cimma na kamar ketowar Al-fijir.*

*Ya Allah ka taimake mu akan ambatonka da gode maka da kyautata ibada a gareka.*

*Allah yasa albarka cikin abin da muka rubuta ya gafarta mana kuskuren da ya auku.*

*Kar ku manta da turawa 'yan uwa musulmai don yin tarayya acikin ladar.*

*سُبحانَكَ اللَّهُمَّ وبحَمدِكَ، أشهَدُ أنْ لا إلهَ إلّا أنتَ، أستَغفِرُكَ وأتوبُ إليكَ.*

*Baya kamata ka taƙaita su a cikin yininka:*

*🍀Na farko: Neman Ilimi;*

*Ya kamata gareka ka, riƙa neman ilimi ko da awa ɗaya ne acikin Yinin ka, don ka kauda jahilci akan ka da waninka, ta yadda zaka bauta ma ubangijinka akan basira (Ilimi), da shiriya, duk ɗaya ne ta hanyar karatu ne ko sauraron darasi*

*Yazo a cikin Hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Duk wanda Allah ya hore masa hanyar neman ilimi, to da sannu Allah zai hore masa hanyar zuwa Aljannah".*

[صحيح مسلم - 4873]

*🍀Na biyu: Azumi;*

*Ya kamata gareka kada ka bari wuni ya wuce, rana na bin rana face azumi yana da wani rabo da kaso cikakke aciki, domin shi (azumi) shine mafi griman ibadu.*

*Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Dukkan abin da Ɗan-Adam zai aikata ana nin-ninka shi, kyakkyawan aiki guda ɗaya ana ninka shi zuwa ninki goma, zuwa ninki ɗari bakwai, Allah mabuwayi da ɗaukaka yace "Banda azumi, domin shi nawa ne, kuma nine wanda zai bada sakamako dashi. Ya bar sha'awar sa da abincin sa saboda Ni, ga mai azumi yana da farin ciki guda biyu; farin ciki lokacin buɗa baki, da farin ciki lokacin haɗuwa da Ubanginsa. Wallahi warin bakin mai azumi yafi turaren al-miski a wajen Allah".*

[صحيح البخاري 1771، صحيح مسلم 1952]

*🍀Na uku: Tsayuwar dare da wutri;*

*Ya kamata gareka kada ka bar daren ka ya wuce face kana da wani kaso na tsayuwa acikin sa, koda, da mafi ƙarancin raka'o'in dare ne, ko da raka'a biyu ne da wutri guda ɗaya.*

*Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Mafificiyar sallah bayan ta farillah, itace sallar dare".*

[صحيح مسلم 1163]

*🍀Na huɗu: Sallar walha;*

*Ya kamata gareka acikin Yininka, ka sallaci raka'o'in walha, mafi ƙarancin ta raka'a biyu, mafi yawanci raka'a sha biyu. Lokacin fara yin ta shine; lokacin da rana ta ɗaga da kwata na awa (bayan rana ta ɗaga da minti kamar sha biyar), lokacin fitar ta kuma lokacin da azahar ta gabato.*

*Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Sallar masu komawa ga Allah (walha) lokacin da rana ta fara zafi".*

[ صحيح مسلم  748]

*🍀Na biyar: Sunnoni Ratibai.*

*Duk wanda ya kiyaye Sunnoni Ratibai to da sannu zai kiyaye sallolin farillah. Sune; Raka'a biyu kafin sallar asuba, raka'a huɗu kafin azahar, da raka'a biyu bayan azahar, raka'a biyu bayan mangariba, da raka'a biyu bayan isha'i.*

*Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Duk wanda yai raka'a goma sha biyu acikin yinin sa da darensa, Allah zai gina masa gida dasu acikin Aljannah".*

[ صحيح مسلم 768]

*🍀Na shida: Sadaka;*

*Yakamata gareka kada rana ta fito ta faɗi face mabuƙata suna da wani kaso cikin dukiyarka, koda tsagin dabino ne.*

*Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Babu wata rana da bayi zasu wayi gari aciki, face akwai Mala'iku guda biyu suna saukowa, ɗaya daga cikin su yana cewa "Ya Allah mai ciyarwa ka biye masa, (ka bashi wani). Ɗayan kuma yana cewa "Ya Allah mai riƙewa (mai rowa) ka biye masa da asara".*

[صحيح البخاري 1357، صحيح مسلم 1684]

*🍀Na Bakwai: Ambaton Allah;*

*Ya kamata ka yawaita ambaton Allah a tsayuwarka da zaman ka da kwanciyar ka, a tsawon yininka".*

Allah maɗaukaki yana cewa

وَٱلذَّ ٰ⁠كِرِینَ ٱللَّهَ كَثِیرࣰا وَٱلذَّ ٰ⁠كِرَ ٰ⁠تِ أَعَدَّ ٱللَّهُ لَهُم مَّغۡفِرَةࣰ وَأَجۡرًا عَظِیمࣰا

*"Da masu ambaton Allah da yawa acikin maza da masu ambaton Allah da yawa acikin mata, Allah yayi masu tanadin wata gafara, da lada mai girma".*

[الأحزاب 35]

*Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Al-mufarridun sun tsare". Suka ce suwa ye Al-mufarridun? Sai yace "Masu ambaton Allah da yawa acikin maza da masu ambaton Allah da yawa acikin mata".*

[صحيح مسلم 2676]

*🍀Na Takwas: Karatun Al-ƙur'ani;*

*Hankali bazai ɗauka ba, ace musulmi bai da wani kaso na tilawar littafin Ubanginsa acikin yininsa, musamman  ma tadabburin ayoyin da fahimtar ma'anoninsa.*

*Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yana cewa "Ku karanta Al-ƙur'ani domin lallai zai zo ranar Al-ƙiyama don ya ceci abokansa (masu karanta shi)".*

[صحيح مسلم 804]

*🍀Na tara: Addu'a;*

*Mutum bazai kuɓuta daga damuwowi da kura-kurai da makamantansu ba, don haka ne ya zama wajibi a gareka, ka riƙa ɗaga hannuwanka kana addu'a a kowane lokaci.*

*Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Ubangiji Mai girma da ɗaukaka yana sauka a kowane dare zuwa sama ta ɗaya, lokacin da kashi uku (⅓) yai saura, yana cewa "Wa zai roƙeni In amsa masa, wa zai tambayeni In bashi, wa zai nemi gafara ta In gafarta masa".

[صحيح البخاري 7056، صحيح مسلم 758]

*🍀Na goma Kyautata niyya cikin abubuwan da suke halal*

*Lokuttan mutane da yawa suna tafiya ne acikin abubuwan da halal ne aikata su, kamar bacci misali yana ɗaukar kashi uku bisa hudu (¾) na rayuwar mutum. Don haka ya dace a gareka daka kyautata niyya a baccin ka da abincin ka da dukkan wasu abubuwan ka na jindaɗi.*

*Mu'az Bin Jabal yana cewa "Ina tsayuwar dare kuma ina bacci, amma ina kwaɗayi acikin bacci na, abin da nike kwaɗayi acikin tsayuwar dare na".*

[صحيح البخاري 6525]

*🌱Ya kai wannna matashin ka dage da waɗannan abubuwan 👆 guda goma.*

*Mun rayu a wannan duniyar kamar ƙaftawar ido, har mutuwa ta cimma na kamar ketowar Al-fijir.*

*Ya Allah ka taimake mu akan ambatonka da gode maka da kyautata ibada a gareka.*

*Allah yasa albarka cikin abin da muka rubuta ya gafarta mana kuskuren da ya auku.*

*Kar ku manta da turawa 'yan uwa musulmai don yin tarayya acikin ladar.*

*سُبحانَكَ اللَّهُمَّ وبحَمدِكَ، أشهَدُ أنْ لا إلهَ إلّا أنتَ، أستَغفِرُكَ وأتوبُ إليكَ.*

Baya kamata ka taƙaita su a cikin yininka:

🍀Na farko: Neman Ilimi;

Ya kamata gareka ka, riƙa neman ilimi ko da awa ɗaya ne acikin Yinin ka, don ka kauda jahilci akan ka da waninka, ta yadda zaka bauta ma ubangijinka akan basira (Ilimi), da shiriya, duk ɗaya ne ta hanyar karatu ne ko sauraron darasi

Yazo a cikin Hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Duk wanda Allah ya hore masa hanyar neman ilimi, to da sannu Allah zai hore masa hanyar zuwa Aljannah".

[صحيح مسلم - 4873]

🍀Na biyu: Azumi;*

Ya kamata gareka kada ka bari wuni ya wuce, rana na bin rana face azumi yana da wani rabo da kaso cikakke aciki, domin shi (azumi) shine mafi griman ibadu.

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Dukkan abin da Ɗan-Adam zai aikata ana nin-ninka shi, kyakkyawan aiki guda ɗaya ana ninka shi zuwa ninki goma, zuwa ninki ɗari bakwai, Allah mabuwayi da ɗaukaka yace "Banda azumi, domin shi nawa ne, kuma nine wanda zai bada sakamako dashi. Ya bar sha'awar sa da abincin sa saboda Ni, ga mai azumi yana da farin ciki guda biyu; farin ciki lokacin buɗa baki, da farin ciki lokacin haɗuwa da Ubanginsa. Wallahi warin bakin mai azumi yafi turaren al-miski a wajen Allah".

[صحيح البخاري 1771، صحيح مسلم 1952]

🍀Na uku: Tsayuwar dare da wutri;

Ya kamata gareka kada ka bar daren ka ya wuce face kana da wani kaso na tsayuwa acikin sa, koda, da mafi ƙarancin raka'o'in dare ne, ko da raka'a biyu ne da wutri guda ɗaya.*

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Mafificiyar sallah bayan ta farillah, itace sallar dare".

[صحيح مسلم 1163]

🍀Na huɗu: Sallar walha;

Ya kamata gareka acikin Yininka, ka sallaci raka'o'in walha, mafi ƙarancin ta raka'a biyu, mafi yawanci raka'a sha biyu. Lokacin fara yin ta shine; lokacin da rana ta ɗaga da kwata na awa (bayan rana ta ɗaga da minti kamar sha biyar), lokacin fitar ta kuma lokacin da azahar ta gabato.

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Sallar masu komawa ga Allah (walha) lokacin da rana ta fara zafi".

[ صحيح مسلم  748]

🍀Na biyar: Sunnoni Ratibai.

Duk wanda ya kiyaye Sunnoni Ratibai to da sannu zai kiyaye sallolin farillah. Sune; Raka'a biyu kafin sallar asuba, raka'a huɗu kafin azahar, da raka'a biyu bayan azahar, raka'a biyu bayan mangariba, da raka'a biyu bayan isha'i.

*Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Duk wanda yai raka'a goma sha biyu acikin yinin sa da darensa, Allah zai gina masa gida dasu acikin Aljannah".

[ صحيح مسلم 768]

🍀Na shida: Sadaka;

Yakamata gareka kada rana ta fito ta faɗi face mabuƙata suna da wani kaso cikin dukiyarka, koda tsagin dabino ne.

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Babu wata rana da bayi zasu wayi gari aciki, face akwai Mala'iku guda biyu suna saukowa, ɗaya daga cikin su yana cewa "Ya Allah mai ciyarwa ka biye masa, (ka bashi wani). Ɗayan kuma yana cewa "Ya Allah mai riƙewa (mai rowa) ka biye masa da asara".

[صحيح البخاري 1357، صحيح مسلم 1684]

🍀Na Bakwai: Ambaton Allah;

Ya kamata ka yawaita ambaton Allah a tsayuwarka da zaman ka da kwanciyar ka, a tsawon yininka".

Allah maɗaukaki yana cewa

وَٱلذَّ ٰ⁠كِرِینَ ٱللَّهَ كَثِیرࣰا وَٱلذَّ ٰ⁠كِرَ ٰ⁠تِ أَعَدَّ ٱللَّهُ لَهُم مَّغۡفِرَةࣰ وَأَجۡرًا عَظِیمࣰا

"Da masu ambaton Allah da yawa acikin maza da masu ambaton Allah da yawa acikin mata, Allah yayi masu tanadin wata gafara, da lada mai girma".

[الأحزاب 35]

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Al-mufarridun sun tsare". Suka ce suwa ye Al-mufarridun? Sai yace "Masu ambaton Allah da yawa acikin maza da masu ambaton Allah da yawa acikin mata".

[صحيح مسلم 2676]

🍀Na Takwas: Karatun Al-ƙur'ani;

Hankali bazai ɗauka ba, ace musulmi bai da wani kaso na tilawar littafin Ubanginsa acikin yininsa, musamman  ma tadabburin ayoyin da fahimtar ma'anoninsa.

Ya

azo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yana cewa "Ku karanta Al-ƙur'ani domin lallai zai zo ranar Al-ƙiyama don ya ceci abokansa (masu karanta shi)".

[صحيح مسلم 804]

🍀Na tara: Addu'a;

Mutum bazai kuɓuta daga damuwowi da kura-kurai da makamantansu ba, don haka ne ya zama wajibi a gareka, ka riƙa ɗaga hannuwanka kana addu'a a kowane lokaci.

Yazo acikin hadisi Manzon Allah ﷺ yace "Ubangiji Mai girma da ɗaukaka yana sauka a kowane dare zuwa sama ta ɗaya, lokacin da kashi uku (⅓) yai saura, yana cewa "Wa zai roƙeni In amsa masa, wa zai tambayeni In bashi, wa zai nemi gafara ta In gafarta masa".

[صحيح البخاري 7056، صحيح مسلم 758]

🍀Na goma Kyautata niyya cikin abubuwan da suke halal

Lokuttan mutane da yawa suna tafiya ne acikin abubuwan da halal ne aikata su, kamar bacci misali yana ɗaukar kashi uku bisa hudu (¾) na rayuwar mutum. Don haka ya dace a gareka daka kyautata niyya a baccin ka da abincin ka da dukkan wasu abubuwan ka na jindaɗi.

Mu'az Bin Jabal yana cewa "Ina tsayuwar dare kuma ina bacci, amma ina kwaɗayi acikin bacci na, abin da nike kwaɗayi acikin tsayuwar dare na".

[صحيح البخاري 6525]

🌱Ya kai wannna matashin ka dage da waɗannan abubuwan 👆 guda goma.

Mun rayu a wannan duniyar kamar ƙaftawar ido, har mutuwa ta cimma na kamar ketowar Al-fijir.

Ya Allah ka taimake mu akan ambatonka da gode maka da kyautata ibada a gareka.

Allah yasa albarka cikin abin da muka rubuta ya gafarta mana kuskuren da ya auku.

Kar ku manta da turawa 'yan uwa musulmai don yin tarayya acikin ladar.

سُبحانَكَ اللَّهُمَّ وبحَمدِكَ، أشهَدُ أنْ لا إلهَ إلّا أنتَ، أستَغفِرُكَ وأتوبُ إليكَ.