Makarantar Islamiyya
(an turo daga Madrasa)
Islamiyya (Larabci: مدرسة, madrasa pl. مدارس, Madāris) ne Arabic Kalmar Islamiyya, waɗanda mutane suke amfani da ita wajen bayyana wani guri da ake amfani da shi don koyar da Addini ko karatun addini (na kowane addini). An fassara shi a yaruka da yawa kamar, madrasah, madarasaa, medresa, madrassa, madraza, madarsa, madrasseh, da sauransu.
Madrasa | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | makaranatar addini da school building (en) |
Inspired by (en) | Nezamiyeh (en) |
Dukkan su suna daukar ma'anar Islamiyya.
Hotuna
gyara sashe-
Tsarin Karatun Allo a shekarun 1900s
-
Wata makarantar Islamiyya