Madaoua (gari)
yankin maraya a Nijar
Madaoua gari ne, da ke a yankin Tahoua, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Madaoua. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 114 603 ne.
Madaoua | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Tahoua | ||||
Department of Niger (en) | Madaoua (sashe) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 127,254 (2012) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Altitude (en) | 335 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | madaoua-niger.com |
Hotuna
gyara sashe-
Bangaren Jeji a garin
-
Wani tsauni a bayan gida a garin Madaoua
-
Wata hanya a Madaoua