Madame Courage fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasashen Aljeriya da Faransa a 2015 wanda Merzak Allouache ya rubuta kuma ya ba da umarni. An nuna shi daga gasar a bugu na 72 na bikin Fim na Venice.[1][2]

Madame Courage
Asali
Lokacin bugawa 2015
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Faransa da Aljeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 90 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Merzak Allouache (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Merzak Allouache (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Aljeriya
External links

Ƴam wasa gyara sashe

  • Adlane Djemil a matsayin Omar
  • Lamia Bezoiui a matsayin Selma
  • Leila Tilmatine a matsayin Sabrina
  • Faidhi Zohra a matsayin Zhoubida

Magana gyara sashe

  1. Boyd van Hoeij (September 9, 2015). "'Madame Courage': Venice Review". The Hollywood Reporter. Retrieved 27 April 2016.
  2. Kaleem Aftab (September 9, 2015). "Exposing Algeria and the existential angst faced by its youth". The National. Retrieved 28 April 2016.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe