Ma’aikatar Yada Labarai da Dabaru ta Jihar Akwa Ibom

Ma’aikatar Yada Labarai da Dabaru ta Jihar Akwa Ibom Ita ce ma’aikatar gwamnatin jihar, wacce ke da iko ko alhakin tsarawa, da aiwatar da manufofin jihar kan Labarai da Dabaru.[1][2]

Ma’aikatar Yada Labarai da Dabaru ta Jihar Akwa Ibom
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara

Tarihi gyara sashe

An kafa Ma’aikatar Watsa Labarai da Dabaru ta Jihar Akwa Ibom a watan Satumban 1987, inda Mista Moses Ekpo ya zama Kwamishinanta na Majagaba. Mista Moses Ekpo shi ne mataimakin gwamna mai ci.

Manazarta gyara sashe

  1. Government, Akwa Ibom State. "Ministry of Information & Communications". akwaibomstate.gov.ng. Archived from the original on 2017-02-27. Retrieved 2017-02-26.
  2. Government, Akwa Ibom State. "Profile of the Hon. Commissioner for Information and Strategy, Mr. Charles Udoh". akwaibomstate.gov.ng. Archived from the original on 2017-02-27. Retrieved 2017-02-26.