Ma'aikatar muhalli da yaƙi da canjin yanayi

Ma'aikatar Muhalli da Yaki da Canjin Yanayi (a cikin Faransanci Ministère de l'Environnement et de la Lutte contre les changements climatiques ko MELCC) ne ke da alhakin manufofin muhalli da cigaban ƙasa a lardin Quebec. Kuma Har ila yau, ma'aikatar ita ce ke da alhakin aiwatar da shirin gwamnatin lardin na ci gaba mai dorewa, Kuma wanda dukkanin hukumomin lardin da kungiyoyi na jam'iyya ne[1]

Ma'aikatar muhalli da yaƙi da canjin yanayi
Bayanai
Suna a hukumance
ministère de l’Environnement et de la Lutte contre les changements climatiques, ministère du Développement durable, de l'Environnement et de la Lutte contre les changements climatiques, ministère de l'Environnement, ministère de l'Environnement et de la Faune, ministère de l'Environnement, ministère du Développement durable et des Parcs, ministère du Développement durable, de l'Environnement et des Parcs da ministère du Développement durable, de l'Environnement, de la Faune et des Parcs
Iri Jerin Ma'aikatun Muhalli da ministry of Quebec (en) Fassara
Ƙasa Kanada
Aiki
Bangare na Government of Quebec (en) Fassara
Ƙaramar kamfani na
Ma'aikata 2,333 (31 ga Maris, 2023)
Mulki
Hedkwata Édifice Marie-Guyart (en) Fassara
Mamallaki Government of Quebec (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira ga Yuni, 1979

environnement.gouv.qc.ca


Bayanan kula da nassoshi

gyara sashe
  1. Members of Cabinet Archived 2012-01-13 at the Wayback Machine, Québec Premier's Website

Manazarta

gyara sashe