Ma'aikatar al'adu da yawon bude ido ta Jihar Akwa Ibom

Ma’aikatar al’adu da yawon buɗe ido ta Jihar Akwa Ibom ita ce reshe ko ma’aikatar gwamnatin jihar, mai alhakin tsarawa, da aiwatar da dabarun jihar kan al’adu da yawon bude ido.[1][2]

Ma'aikatar al'adu da yawon bude ido ta Jihar Akwa Ibom
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara

Ma'aikatar na ƙarƙashin jagorancin kwamishinan da ke kula da ayyukan ma'aikatar.[3]

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Is Udom Really Interested in Developing Akwa Ibom Tourism? …information for Ini Edo, SA on Tourism Matters - The Killer Punch News". The Killer Punch News (in Turanci). 2016-07-08. Archived from the original on 2016-08-05. Retrieved 2017-01-02.
  2. "Akwa Ibom set for a viable, glamorous NAFEST 2016 - Vanguard News". Vanguard News (in Turanci). 2016-09-11. Retrieved 2017-01-02.
  3. Government, Akwa Ibom State. "Akwa Ibom State Executive Council". akwaibomstate.gov.ng. Archived from the original on 2017-01-03. Retrieved 2017-01-02.