Ma'aikatar Ayyuka ta Jihar Akwa Ibom

Ma’aikatar ayyuka ta jihar Akwa Ibom ita ce ma’aikatar gwamnatin jihar da ke da iko ko alhakin tsarawa, da aiwatar da manufofin jihar kan ayyukan jama’a.[1][2]

Ma'aikatar Ayyuka ta Jihar Akwa Ibom
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. Government, Akwa Ibom State. "Ministry of Works". akwaibomstate.gov.ng. Archived from the original on 2017-02-26. Retrieved 2017-02-26.
  2. "First Ever Syringe Manufacturing Company Arrives Akwa Ibom". The Whistler (in Turanci). Retrieved 2017-02-26.