Muryar mutum ta ƙunshi sautin da ɗan adam ke yin amfani wanda ke huro da iska tun daga makwallato.