Dan Nigeria ne kuma kwararren me magana ne a taro kuma dan wasan barkwanci ne, ya lashe gasar (Next Naija Comedy Star). Sannan shine mataimakin me baiwa gwamnan jihar Bayelsa shawara akan harkan wasanni tun daga 24 ga wata Disamba 2020.[1]

MC Aproko
Rayuwa
Haihuwa Port Harcourt
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a cali-cali

Farkon rayuwa gyara sashe

An haifeshi ne a Potakol a jihar Rivers Amma ya girma ne a Nembe a jihar Bayelsa. Dan asalin jihar Bayelsa ne shi.[2]

Manazarta gyara sashe