Lyiza (fim)
Lyiza gajeren fim ne na Ruwanda na shekarar 2011 wanda Marie-Clementine Dusabejambo ta bada Umarni.
Lyiza (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2011 |
Asalin harshe | Kinyarwanda (en) |
Ƙasar asali | Ruwanda |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 21 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Clémentine Dusabejambo |
Marubin wasannin kwaykwayo | Clémentine Dusabejambo |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheKoyaushe abin da ya gabata yana nan a cikin rayuwar Lyiza wacce ta kasance tana mai cike da ruguza tunanin kisan iyayenta, a lokacin kisan kiyashin da aka yi wa Tutsi a 1994 a Ruwanda. Lokacin da ta gane a cikin mahaifin abokin karatunta, Rwena, wanda ke da alhakin kisan su, ta faɗi haka a bainar jama'a, hakan ya haifar da tashin hankali. Amma jituwa ta dawo ta hanyar shiga tsakani na malami wanda ya kai matasa gidan tarihin kisan kiyashi, wurin tunawa, kuma ya jagoranci Lyiza zuwa ga neman gafara. Fim ɗin yana jaddada mahimmancin gogewa da ilmantarwa don gaskiya da sulhu. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ African, Asian and Latin American Film Festival - Milan - 22nd edition (license CC BY-SA)