Lyes Bouyacoub
Lyès Bouyacoub (An haife shi 3 Afrilu 1983)[1] ɗan wasan Judoka ɗan ƙasar Algeria ne wanda ya lashe Gasar Cin Kofin Afirka a shekarar 2014 da 2015, inda ya zo na biyu a 2013 da 2016.[2] Ya fafata a gasar Olympics ta shekarar 2016, amma an fitar da shi a zagaye na uku.[3]
Lyes Bouyacoub | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Aljeriya, 3 ga Afirilu, 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Aljeriya |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Tsayi | 185 cm |
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheLyès Bouyacoub at the International Judo Federation
Lyès Bouyacoub at JudoInside.com
Lyès Bouyacoub at AllJudo.net (in French)
Lyès Bouyacoub at Olympics.com
Lyès Bouyacoub at Olympedia
Lyès Bouyacoub at the International Olympic
Committee
Lyès Bouyacoub at Olympics at Sports-Reference.com
(archived) Media related to Lyès Bouyacoub at Wikimedia Commons