Lyceum na Waƙa na Kyiv Mykola Lysenko
Lyceum na Jihar Kyiv mai suna Mykola Vitaliyovych Lysenko wani bangare ne na Kwalejin Waƙa na National Pyotr Tchaikovsky dake Ukraine.
Lyceum na Waƙa na Kyiv Mykola Lysenko | ||||
---|---|---|---|---|
music school (en) da secondary school (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1934 | |||
Suna saboda | Mykola Lysenko (en) | |||
Ƙasa | Ukraniya da Kungiyar Sobiyet | |||
Located on street (en) | Parkovo-Syretska Street (en) | |||
Lambar aika saƙo | Україна, м. Київ, вул. Парково-Сирецька, 4 | |||
Shafin yanar gizo | lysenko-school.org | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ukraniya | |||
Babban birni | Kiev |
Makarantar kwanan ta ƙware a fannin koyarda kaɗe-kaɗe a matakin sakandare a Kyiv.[1][2][3] kuma tana ɗaya daga cikin makarantu huɗu da ke da ma nufa iri ɗaya a Ukraine. Babban manufar makarantar ita ce horar da kwararrun mawaka.
Dalibanta suna samun ilimin waƙa na musamman tare da karatunsu na gabaɗaya.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Violinist Arkadij Vinokurow dies aged 72". thestrad.com. 29 June 2021. Archived from the original on 2022-02-18. Retrieved February 18, 2022.
- ↑ ДИЧКО ЛЕСЯ ВАСИЛІВНА". composersukraine.org (in Ukrainian). Retrieved February 18, 2022.
- ↑ "Lilian Akopova, Klavier". genuin.de (in German). Retrieved February 18,2022.