Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Lupita Amondi Nyong'o yer asalin kasar spaniya ce wadda aka haifeta a ranar daya ga watan March din shekara ta 1983 ita din yer wasan kwaikwayo ce wadda tasamu lambar yabo da dama Wanda yahada da lambar yabon Academy Award and nomination Wanda aka bada shi ga mutane biyu dake daga kasar britania