Lucifer (Nigerian fim)
Lucifer fim ne na wasan kwaikwayo na Najeriya wanda akai a shekara ta 2019 game da mutumin da ake tsoron shi a cikin al'umma. Tope Adebayo da Ibrahim Yekini ne suka ba da umarnin. Itele wanda aka fi sani da Ibrahim Yekini shine mai gabatarwa.
Ƴan Wasa
gyara sashe- Ibrahim Yekini [1]
- Temitope Solaja
- Adisa Yusuf
- Taofeek Muyiba Adekemi
- Femi Adebayo
- Bimpe Oyebade
- Bimbo Akintola
- Ma'aurata biyu na Oshiko
- Bukunmi Oluwashina
- Kelvin Ikeduba
- Tunde Usman
- Antar Laniyan
- Oluwakemi Adejoro Idon
Kyaututtuka
gyara sasheIbrahim Yekini ya sami Kyautar Yoruba Actor na BON AWARD 2020 don fim din (Lucifer)[2][3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Augoye, Jayne (2020-12-07). "BON Awards: Laura Fidel, Kunle Remi win Best Kiss (Full List of Winners)". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-01.
- ↑ "Ibrahim Yekini beats Lateef Adedimeji, others to best actor award - P.M. News" (in Turanci). Retrieved 2022-08-01.
- ↑ Augoye, Jayne (2020-12-02). "2020 BON: Here are 5 nominees for 'Best Kiss' category". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-01.
- ↑ "BON Awards: 'Living In Bondage', 'This Lady Called Life' Win Big". Independent Newspaper Nigeria (in Turanci). 2020-12-06. Retrieved 2022-08-01.