Lucas Nicolas Bravo (hauhuwa: 26 ga Maris 1988) dan wasan kwaikwayo ne na Faransa. An fi saninsa da rawar da ta taka a wasan kwaikwayo mai dogon zango na barkwanci da soyayya na Netflix mai suna Emily a Faris daga shekara ta dubu biyu da ashirin har zuwa tau.

Lucas Bravo
Rayuwa
Cikakken suna Lucas Nicolas Bravo
Haihuwa Nice, 26 ga Maris, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Karatu
Makaranta Lycée Pasteur (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Turancin Amurka
Sana'a
Sana'a jarumi da model (en) Fassara
IMDb nm5575725
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe