Lubaland
Lubaland na nufin ciyayi na savanah a kudancin kogin Kongo inda al'ummar Luba ke zaune; yanzu yankin kudu maso gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango. Kusan shekara ta 1500 AZ Lubas ta haɗu ta kafa daula wadda a ƙarshe Leopold II Sarkin Belgium ya karɓe ta a cikin shekarar 1885, wanda ya mai da ita wani yanki na Ƙasar 'Yancin Kwango. Lubaland ya tashi daga kogin Lwembe zuwa kimanin kilomita 50 gabas da kogin Kongo, tsakanin 6°30′ da 10°00′ S a arewa ta tsakiyar Shaba. Yankin savanah ne in banda Upemba Depression.[1]
Lubaland | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Duba kuma
gyara sashe- Geography na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Luba of Shaba Orientation" . Retrieved 2007-07-08.