Loukman Ali
Loukman Ali (an haife shi ranar 1 ga watan Yuni, 1990) ɗan asalin ƙasar Uganda ne mai ɗaukar hoto, marubucin fim,[1] darektan fim, furodusa kuma mai tsara zane. Farkon bayar da Umarni a shirin fim shi ne Monday wanda ya biyo bayan The Bad Mexican, wanda aka saki a shekarar 2017. An zaɓi fim ɗin a bukukuwan daban-daban ciki har da bikin fim na Amakula International. Sauran manyan fina-finai sun haɗa da The Girl in the Yellow Jumper, The Blind Date da Sixteen Rounds. Sannan kuma an san shi da aiki akai-akai tare da ɗan wasan kwaikwayo Michael Wawuyo Jr. da mai shirya fina-finai Usama Mukwaya .
Rayuwa ta farko da asali
gyara sasheBayan ya yi aiki a matsayin mai zane-zane a Norway, Loukman ya koma Uganda kuma ya shiga cikin talla har sai da ya fara yin fina-finai a shekarar 2014.
Fina-finai
gyara sasheYear | Title | Credited as | Notes | ||
---|---|---|---|---|---|
Director | Producer | Writer | |||
2013 | Monday | Ee | Ee | A'a | |
2017 | The Bad Mexican | Ee | Ee | Ee | |
2020 | The Girl in the Yellow Jumper | Ee | Ee | Ee | First Ugandan Netflix Film |
2021 | The Blind Date | Ee | A'a | Ee | |
2021 | Sixteen Rounds | Ee | Ee | Ee | |
2022 | Brotherhood | Ee | A'a | A'a | |
TBA | Captain Ddamba | Ee | A'a | Ee | Cancelled sixteen rounds sequel |
2023 | Ubuntu Uppercut | Yes | Yes | Yes | |
2023 | Katera of the Punishment Island | Yes | Yes | Yes | Released on Netflix |
Kyaututtuka da Ayyanawa
gyara sasheNasara
gyara sashe- 2021: Best Short Film, Uganda Film Festival[2][3][4]
- 2023: Best Director, Brotherhood[5][6]
- 2023: Best Cinematographer[7]
Wanda aka zaɓa
gyara sashe- 2021: Best Short Film, 42 Durban International Film Festival[8]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Loukman Ali Archives". Matooke Republic (in Turanci). Retrieved 2021-10-19.
- ↑ "OFFICIAL NOMINATION LIST FOR THE 8th EDITION OF THE UGANDA FILM FESTIVAL". March 17, 2021. Archived from the original on October 24, 2021. Retrieved February 29, 2024.
- ↑ "Full List: UCC Awards Top Stars at Uganda Film Festival". April 3, 2021.
- ↑ "Blessing in disguise for Uganda film festival". 15 May 2021.
- ↑ David (2023-05-21). "AMVCA 2023: Full list of winners as Anikulapo, Brotherhood win big". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-05-21.
- ↑ Ige, Rotimi (2023-05-21). "Winners at 9th edition of Africa Magic Viewers' Choice Awards [Full List]". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2023-05-21.
- ↑ Busari, Biodun (20 May 2023). "AMVCA 2023: Loukman Ali wins Best Cinematographer for Brotherhood". Vanguard Nigeria.
- ↑ "DIFF | the Blind Date". Archived from the original on 2021-10-20. Retrieved 2024-02-29.
Hanyoyin Hadi na waje
gyara sashe- Loukman Ali on IMDb