Lokacin Kwanciya Bacci
LOKACIN KWANCIYA BARCI
Manzon Allah SAW ya ce ma Aliyu (RA) da Faɗima {RA}: "Shin ba na yi muku nuni da abin da ya fi alkhairi a gareku sama da mai aikatau ba? Idan kun yi nufin zuwa makwancinku: Ku yi Tasbihi sau Talatin da uku (33), Ku yi Hamdala sau talatin da uku (33), kuma ku yi Kabbara sau talatin da hudu (34), wannan ya fi muku alkhairi sama da mai aikace aikace".
Muttafaƙun alai