littafi
Austria - Admont Abbey Library - 1407.jpg
subclass ofdocument, publication, collectible Gyara
material usedpaper, parchment, cardboard Gyara
usesource of information, reading Gyara
has listlist of lists of books Gyara
tarihin maudu'ihistory of the book Gyara
ISOCAT id1794 Gyara
model itemThe Fellowship of the Ring, Al Kur'ani, The Count of Monte Cristo, Dream of the Red Chamber Gyara
maintained by WikiProjectWikiProject Books Gyara

Littafi dayawa Littattafai ko Littattafai ya hada da duk wani abu da za'a iya rikewa da kuma duk wani abu wanda bana zahiri ba amma yana dauke da abun da littafin zahiri ke dauke dasu, kamar Rubutu, Zane, kodai wata alama dake nuna ilimi da ma wadanda babu komai acikinsa amma dai an Samar dasu ne dan aiki a matsayin littafi.Gyara

Hakanan littafi na nufi bugaggun takardu wadanda suke da bangwaye biyu

Littafi na zahiri ya kunshi Fallaye daban-daban da suka hadu yazamanto littafi, sannan bangarensa daya a bude daya kuma a kulle, kodai an makale ta ko an dinke.

Littafi daba na zahiri ba shine kamar wanda ke sanya a na'ura kamar wayar hannu, Kwamfuta, dadai sauransu.

Rabe raben litattafaiGyara

Litattafa sun rabu zuwa gida biyu ne wato Littafin Almara da kuma Wanda ba na almaraba.

Littafin AlmaraGyara

Sune litattafai na kagaggun labarai, amma abin bai faru ba da gaske. Kawai dai marubucin ne yake kirkirar wani maudu'i kuma ya rubuta labari a kansa. Misalin irin wannan shine Gandun Dabbobi.

Wanda ba na almara baGyara

Sune litattafan da aka rubuta su bisa ga abin da ya faru a gaske, kamar littafin tarihi, littafin koyon girki, littafin yan makaranta.

HotunaGyara