Lior Miller
Lior Miller ( Hebrew: ליאור מילר ; an haife shi ranar 13 ga watan Fabrairu, 1972). ɗan fim ne na Isra'ila kuma ɗan wasan kwaikwayo na fim, talabijin, da kuma DJ, kuma mai fasaha.[1]
![]() | |
---|---|
| |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Herzliya (en) ![]() |
ƙasa | Isra'ila |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Yaël Abecassis (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Ibrananci |
Sana'a | |
Sana'a |
model (en) ![]() |
IMDb | nm0588829 |
AikiGyara
An fara gano shi ne bayan ya fito a cikin wani tallan kayan sawa na Castro inda ya haska kansa.
Miller daga baya ya yi aiki a cikin jerin shirye shiryen talabijin masu dogon Zango na Ramat Aviv Gimel. Ya kuma taka rawa a cikin shirye shiryen talabijin masu dogon Zango na Dancing with the Stars.
Hanyoyin haɗin wajeGyara
- Lior Miller on IMDb
ManazartaGyara
- ↑ "Lior Miller Discography". Discogs. Retrieved 20 January 2016.