Lindzay Chan (Sinanci: ) tsohuwar babbar 'yar rawar Ballet ce daga Hong Kong, kuma 'yar wasan kwaikwayo ce a gidan fina-finai da wasan kwaikwayo na Hong Kong.

Lindzay Chan
Rayuwa
ƙasa Hong Kong .
Ƴan uwa
Ƴan uwa
Sana'a
Sana'a jarumi
Kyaututtuka
IMDb nm0150997

An haifi Chan a Hong Kong, garin kakanninta shine gundumar wenchang, lardin Hainan.

Kakan Chan shine Chan Chak, adimiral na Sojojin Ruwa na Jamhuriyar Sin.[1]

A matsayinta na tsohuwar abokiya aiki da darektan fina-finai na Hong Kong Evans Chan, an ba ta suna 'yar wasan kwaikwayo ta musamman a bikin fina-finai na Golden Horse don rawar da ta taka a To Liv(e) (1992) don a matsayin Rubie, wanda ta rubuta wasika ga' yar wasan kwaikwayo ta Norway Liv Ullmann game da sukar da ta yi game da manufofin Hong Kong wajen korar mutanen jirgin ruwa na Vietnam.

Fina-finan da tayi

gyara sashe
  • Datong: Babban Al'umma (2011)

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "陈策:香港保卫战中的"东方纳尔逊"(图)——中新网". www.chinanews.com. Retrieved 2021-11-05.

Haɗin waje

gyara sashe

Samfuri:GoldenHorseAwardBestActress 1981-2000